Mene ne simple present
1. Permanent situation
2. Generally true
3. Habits
4. Future timetable
5. Future after when, until...
1. Permanent situation
A na amfani da simple present domin nuna aikin da ake yi wanda ba ya canzawa ko kuma babu ranar gamawa.
Misali:
Aliyu lives in Maiduguri.
I work at a college.
She studies Hausa language.
The sun sets in the west.
2. Generally true
Na biyu kuma ana amfani da present simple domin nuna abun dake gaskiya, wanda kowa ya sani.
Misali:
Whale is the biggest animal on the earth.
Elephants don't eat meat.
Fishes live in water.
3. Habits
Ana amfani da simple present domin nuna aikin da mutum ya ke yi yau da gobe.
Misali:
I wake up at 7 o'clock.
We have our breakfast at 8 o'clock.
They go to school on foot.
4. Future timetable
Ana amfani da present simple domin domin nuna yin aikin da aka tsara yin sa nan gaba.
Misali:
Our school bus arrives at 8 am.
Borno express leaves this evening.
The students come tomorrow.
5. Future after when, until...
Akan yi amfani da present simple bayan kalmomin when, until, as soon as, after da before da dai sauransu.
Misali:
I wll go home, when she arrives.
We don't eat, unless he permits us.
She lets you play, after you review your notes.

