We are going learn ten 10 English words and how to use them in sentencer.
1. Already - Ya rigaya, ya riga da
He has already left.
Ya riga da ya fita.
2. As soon as - Da zarar
Call me as soon as you arrive.
Ka kira ni da zarar ka iso.
3. But - Amma
She bought a new car, but she came on foot.
Ta siyo sabuwar mota, amma da kafa ta zo.
4. Even - Hatta
Everything in the house is new, even the television set is new.
Komai a gidan sabone, hatta kayan kallon sabbine.
5. If - Idan
If you stay here, he will find you.
Idan ka tsaya anan, zai nemo ka.
6. Often - sau tari, sau dayawa
I often visit Katsina.
Sau tari na kan ziyarci Katsina.
7. Since - Tun da, tun da daga
I am going to Kaduna tomorrow, since it's holiday.
Zan je Kaduna gobe, tunda ranar hutu ce.
8. So long - Matukar
I will not marry any woman, so long we are together.
Ba zan auri wata mata ba, matukar muna tare.
9. Therefore - Don haka, saboda haka
I gave him your number, therefore expect his call.
Na bashi lambarka, don haka ka tsammaci kiransa.
10. Yet - Har yanzu
He has not finished the laundry yet.
Har yanzu bai kammala wankin ba.
What are the most 5 things needed in relationship
Just like any venture, a healthy, loving relationship has to have these essential ingredients.
1. Self-love. You are made out of an act of love: when your parents agreed to make you, and right up until today, you are loved.
2. Respect. This is always the name of the game. ...
3. Trust
4. Openness
5.Passion
A true friendship can't be build up without better conversation. We are staying far away but our friendship will break the fence of distance by caring with each other
We need mental satisfaction and mental satisfaction is the most important fact for human being espeically for friendship
Boss na nufin oga ko mai gida a wajen aiki.
My boss is generous.
Ogana mutumin kirki ne.
Business trip na nufin bulaguron kasuwanci.
We need to take a business trip to London.
Muna bukatar bulaguron kasuwanci zuwa London.
Career na nufin sana'a ko aikin yi.
She has a career in teaching.
Ta na da aikin yi na koyarwa
Commute na nufin zuwa ko kai kawo.
I commute to work from home to university.
Ina zuwa aiki daga gida zuwa jami'a
Company shine kamfani ko wata masana'anta.
She works for automobiles company.
Ta na aiki a kamfanin kera motoci.
Coworker ya na nufin abokin aiki.
My coworkers help me.
Abokan aikina su kan taimakeni.
Employed shine daukar wani a aiki.
I am employed.
An dauke ni aiki.
Interview shine tattaunawa.
The manager had an interview with us.
Manajan ya tattauna tare da mu.
Job shine aiki.
We like our jobs.
Mu na son ayyukan mu.
Meeting na nufin haduwa ko yin taro.
They have a meeting in Abuja.
Su na da taro a Abuja.
Office shine ofishi.
Her office is located at the school.
Ofishinta ya na makarantar.
Part-time job shine aikin wucin gadi.
His part-time job is teaching.
Aikin wucin gadinsa shine koyarwa.
Raise ya na nufin ƙari, hawa ko tashi.
They will raise my salary.
Za su ƙara mun albashi.
Salary shine albashi.
He wishes his salary is much more.
Ya na fatan albashinsa yafi haka.
Unemployed na nufin rashin aikin yi.
I was unemployed for several days.
Ba ni da aikin yi na tsawon kwanaki dayawa.
Wages na nufin biyan aiki, biyan kuÉ—in aiki.
His wages were increased.
KuÉ—in biyan aikin shi sun karu
So that is it. Here is the end of the today's lesson

