Mini pocket dictionary

 



Learn these words with their meanings in Hausa


aeroplane - jirgin sama

bench - benci

bicycle - keke

book - littafi

bucket - bokiti

car - mota

church - coci

donkey - jaki

elephant - giwa

goat - akuya

horse - doki

house - gida

ink - tawada 

lion - zaki

market - kasuwa

monkey - biri

mosque - masallaci

motorcycle - babur, mashin

number - lamba

owl - angulu

pen - biro

pencil - fensir

rabbit - zomo

river - kogi

school - makaranta

table - tebur

temple - mujami'a

tiger - damusa

train - jirgin ƙasa

university - jamai'a

Abandon - watsar da, watsi da, ƙyale

Abase - yin biyayya

Abbatoir - mayankar dabbobi

Abbreviation - taƙaita kalma

Abdomen - ciki (na mutum ko dabba)

Abduct - sace mutum

Aberrant - baƙon abu

Abhor - tsana, jin haushi

Abide - yarda da doka, bin doka

Ability - iyawa, ƙoƙari yin wani abu

Ablaze - ci balbal na wuta

Able - iya yin wani abu, mai dabara

Ablutions - alwala da ruwa

Abnormal - abinda ba daidai yake ba

Abode - gida, mazauni, matsuguni

Abolish - kawar da wata al'ada

Abomination - abin ƙi ko ƙyama

Abort - ɓari na cikin mace

Abortion - zubar da ciki

About - game da, akan, kamar wajen

Above - fiye da, sama da, akan

Abrasion - hujewa a jiki ko wani abu

Abroad - a ƙasashen waje, ƙasashen waje

Absent - wanda ba ya nan

Absent-minded - shagalalle 

Absolute - gaba ɗaya, tabbas, haƙiƙa

Absorb - shanyewa, tsotsewa (ba na ruwa ba)

Abstain - barin yin wani abu ko aiki

Abundant - da yawa, wadatacce

Abuse - cin mutuncin, cutar da

Academy - makaranta, tsangaya

Accent - furuci, lafazi

Accept - karɓa, yarda da

Accident - haÉ—ari, hatsari

Accommodation - masauki

Accompany - tafiya tare da wani

Accomplish - gamawa, gama wani aiki

According - yadda wani ya ce ko ya faÉ—a ko ya umarta

Account - labari, lissafi

Accumulate - tara ko tattara wani abu

Accuracy - yin abu daidai ba kuskure

Accuse - zargi, É—aurawa wani laifi

Ache - ciwo, zugi

Achieve - cimma buri ko muradi

Acid - sinadari

Acknowledgement - jawabin godiya

Acquire - samu, karɓa

Activity - aikace-aikace

Actor - É—an wasan kwaikwayo

Actress - Æ´ar wasan kwaikwayo

Actually - tabbas, haƙiƙa hakane

Acute - ciwo sosai

Addicted - son abu sosai 

Addition - tarawa, haÉ—awa

Address - adreshi

Adequate - abu mai yawa

Adjust - daidaita ko gyara wani abu

Administration - harkokin mulki

Admiration - son wani abu, ƙayatarwa

Adolescence - lokacin balaga

Adult - cikakken mutum

Adultery - zina ta masu aure

Advance - ci gaba, yin gaba, na manya


Post a Comment

0 Comments
* Please Don't Spam Here. All the Comments are Reviewed by Admin.